Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda 'yan Najeriya su ka yi murnar buge Afirka ta Kudu
Yadda 'yan Najeriya su ka yi murnar buge Afirka ta Kudu
An wallafa
'Yan Najeriya maza da mata ba babba ba yaro sun hau titunan birnin Bouke da ke kasar Ivory Coast domin murnar nasarar da kasarsu ta samu a kan Afirka ta Kudu a wasan da suka yi ranar Laraba.