Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Ibrahim Planner
...Daga Bakin Mai Ita tare da Ibrahim Planner
An wallafa
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan harkar fim din Hausa na Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 118, mun tattauna da tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Ayuba Ibrahim, wanda aka fi sani Ibrahim Planner inda ya amsa tambayoyi da dama da suka shafi rayuwarsa.