Daga Bakin Mai Ita tare da Yasira Babangida (Laure)

Daga Bakin Mai Ita tare da Yasira Babangida (Laure)
An wallafa

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu.

A wannan kashi na 138, mun tattauna da Yasira Babangida, wadda aka sani da Laure.

Yasira ta ce rikicin Boko Haram ne ya yi silar shigar ta harkar fim, da kuma wasu bayanan da dama da za ku so ji.