Yadda abin sauraron waƙa zai iya haifar da lalurar ji
Yadda abin sauraron waƙa zai iya haifar da lalurar ji
An wallafa
Wasu masana a harkar jin sauti na ganin cewa yawan amfani da abin sauraron sauti, wato headphones na iya yin illa ga yadda mutum ke iya tantance sautuka daban-daban.