Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Nusaiba, Mariya ta Dadin Kowa
...Daga Bakin Mai Ita tare da Nusaiba, Mariya ta Dadin Kowa
An wallafa
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 126, mun tattauna da ɗaya daga cikin ƴan wasan fim din nan mai dogon zango, Dadin Kowa, Nusaiba, wacce aka fi sani da Mariya ƴar Malam Barau.