Ranar Farin ciki ta duniya: Hanyoyin samun karuwar farin ciki
Ranar Farin ciki ta duniya: Hanyoyin samun karuwar farin ciki
An wallafa
Yau ce ranar farin ciki ta duniya wadda majalisar Dinkin Duniya ta kebe domin ankarar da jma'a muhimmancin farin ciki a rayuwa.
Ga wasu hanyoyi biyar da za ku iya bi domin kara wa kanku farin ciki mai dorewa.