Yadda za ku gane bambancin shekarunku na haihuwa da na zuciyarku

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Yadda za ku gane bambancin shekarunku na haihuwa da na zuciyarku
An wallafa

Ko kun san cewa shekarun zuciyar mutum za ta iya ɗara ko kuma gaza shekarunsa na haihuwa?

Kuma hakan na da tasiri ga jikin mutum wajen kamuwa ko kuma bijire wa wasu cututtuka.

To amma me ke sanyawa zuciyar mutum ta riga shi tsufa?