Yadda za ku yi 'pizza' da kanku

Yadda za ku yi 'pizza' da kanku
An wallafa

A cigaba da kawo muku girke-girken watan azumin Ramadan, yau Rashida Ibrahim Abba Birnin Kudu ta nuna mana yadda mutum zai yi ‘pizza’ da kansa.

A ci daɗi lafiya...