Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yadda ake farfesun kayan ciki da burodi
Yadda ake farfesun kayan ciki da burodi
An wallafa
A yau cikin shirin Girke-girken Ramadan 2024, Raja'atu Muhammad wadda aka fi sani da Chef Raja ta nuna mana yadda ake farfesun kayan ciki da burodi.