Yadda ake sarrafa shinkafa mai kayan lambu da salad mai kaza

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon tare da gwanar girki Ilham Kawu
Yadda ake sarrafa shinkafa mai kayan lambu da salad mai kaza
An wallafa

A yau cikin shirin Girke-girken Ramadan 2024, Ilham Kawu Idris ta nuna mana yadda ake sarrafa shinkafa mai kayan lambu da salad mai kaza