Daga Bakin Mai Ita tare da Amina Uba Hassan, tsohuwar matar Adam A. Zango

Daga Bakin Mai Ita tare da Amina Uba Hassan, tsohuwar matar Adam A. Zango
An wallafa

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurarin masana'antar fim ta Kannywood kan abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 111, mun tattauna da tauraruwar fina-finan Hausa, Amina Uba Hassan wadda tsohuwar matar Adam Zango ce.