Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Cinikayyar ƴan ƙwallo da aka yi a cikin watan Fabrairu
An rufe kasuwar cinikayyar ƴan ƙwallo a Premier League da League Cup da wasu daga nahiyar Turai a tsakar daren ranar Litinin 3 ga watan Fabrairu.
Tun daga ranar 1 ga watan Janairun 2025 aka fara hada-hada, domin bai wa ƙungiyoyi damar sayen karin ƴan wasa don kara karfinsu.
Sauran gasar da aka kammala cinikayya sun hada da Ligue 1 ta Faransa da Bundesliga ta Jamus da ta Serie A ta Italiya da kuma ta La Liga ta Sifaniya.
Ga jerin cinikayyar da aka yi cikin Fabrairu:
Ranar 4 ga watan Fabrairu
A gasar Serie A
14:03 - Joao Felix [Chelsea - AC Milan] aro
English Football League
13:45 - Keenan Patten [Barry Town United - Newport]
13:30 - Adam Armstrong [Southampton - West Brom] aro
12:30 - Jayden Danns [Liverpool - Sunderland] aro
Ranar 3 ga watan Fabrairu
Premier League
01:00 - Axel Disasi [Chelsea - Aston Villa] aro
00:25 - Marshall Munetsi [Reims - Wolves] ba a fayyace kuɗin ba
00:15 - Carlos Alcaraz [Flamengo - Everton] aro
00:00 - Nasser Djiga [Red Star Belgrade - Wolves] ba a fayyace kuɗin ba
23:15 - Ben Chilwell [Chelsea - Crystal Palace] aro
23:10 - Mathys Tel [Bayern Munich - Tottenham] aro
23:00 - Nico Gonzalez [Porto - Manchester City] £50m
22:50 - Eli Junior Kroupi [FC Lorient - Bournemouth] ba a fayyace kuɗin ba
21:32 - Somto Boniface [Chelsea - Ipswich] ba a fayyace kuɗin ba
21:32 - Alex Palmer [West Brom - Ipswich] ba a fayyace kuɗin ba
20:00 - Tyler Bindon [Reading - Nottingham Forest] ba a fayyace kuɗin ba
19:00 - Marco Asensio [Paris St-Germain - Aston Villa] aro
14:02 - Evan Ferguson [Brighton - West Ham] aro
10:31 - Stefanos Tzimas [Nuremburg - Brighton] £20.8m
Wasu daga gasar duniya
00:21 - Abdoullah Ba [Sunderland - USL Dunkerque] aro
23:40 - Duk [Aberdeen - Leganes] ba a fayyace kuɗin ba
23:35 - Gavin Bazunu [Southampton - Standard Liege] aro
23:30 - Tom Holmes [Luton - Dender] aro
20:15 - Lloyd Kelly [Newcastle - Juventus] aro
19:45 - Carney Chukwuemeka [Chelsea - Borussia Dortmund] aro
08:30 - Kosta Nedeljkovic [Aston Villa - RB Leipzig] aro
Scottish Premiership
23:00 - Jeffrey Schlupp [Crystal Palace - Celtic] aro
22:50 – Zach Mitchell [Charlton – St Johnstone] aro
22:30 - Tom Wilson-Brown [Leicester - Kilmarnock] aro
21:46 - Oday Dabbagh [Charleroi - Aberdeen] aro
21:00 - Ryan Alebiosu [K.V. Kortrijk – St Mirren] aro
19:10 - Stephen Duke McKenna [Harrogate - St Johnstone] aro
19:00 - Calum Ward [Unattached - Motherwell]
19:00 - Harry Milne [Partick Thistle - Hearts] ba a fayyace kuɗin ba
16:15 - Mats Knoester [Unattached - Aberdeen]
English Football League
00:30 - Jacob Wright [Manchester City - Norwich] aro
00:15 - Danilo Orsi [Burton - MK Dons] aro
00:00 - Ellis Harrison [MK Dons - Walsall] aro
00:00 - Louis Jackson [Manchester United - Tranmere] aro
00:00 - Sam Mather [Manchester United - Tranmere] aro
23:46 - Angus MacDonald [Aberdeen - Exeter] kwantiragi ya kare
23:45 - Emmanuel Dennis [Nottingham Forest - Blackburn] aro
23:45 - Cauley Woodrow [Luton - Blackburn] aro
23:40 - Connal Trueman [Millwall - MK Dons] ba a fayyace kuɗin ba
23:30 - Xavier Simons [Hull - Wycombe] aro
23:20 - Jefferson Caceres [FBC Melgar - Sheffield United] ba a fayyace kuɗin ba
23:20 - Zak Sturge [Chelsea - Millwall] aro
23:15 - Fin Back [Nottingham Forest - Wycombe] ba a fayyace kuɗin ba
23:05 - Harvey Vale [Chelsea - QPR] ba a fayyace kuɗin ba
23:00 - Ken Aboh [Norwich - Colchester] aro
23:00 - Dexter Lembikisa [Wolves - Barnsley] aro
23:00 - Owen Moxon [Portsmouth - Stockport] ba a fayyace kuɗin ba
23:00 - Pelly Ruddock Mpanzu [Luton - Rotherham] aro
22:55 - Kyran Lofthouse [Barnsley - Burton] aro
22:51 - Finn Ashworth [Wolves - Port Vale] aro
22:45 - Christian Nwachukwu [Botev Plovdiv - Sheffield United] ba a fayyace kuɗin ba
22:30 - Malachi Boateng [Hearts - Plymouth] ba a fayyace kuɗin ba
22:30 - Liam Fraser [Unattached - Crawley]
22:30 - Kaide Gordon [Liverpool - Portsmouth] aro
22:30 - Myles Roberts [Watford - Bristol Rovers] aro
22:15 - Dominic Corness [Liverpool - Gillingham] aro
22:15 - Zak Lovelace [Rangers - Millwall] Undisclosed
22:15 - Rarmani Edmonds-Green [Charlton - Leyton Orient] ba a fayyace kuɗin ba
22:00 - Sam Cosgrove [Barnsley - Stockport] aro
22:00 - Rob Holding [Crystal Palace - Sheffield United] aro
22:00 - Marcus Ifill [Brighton - Bromley] ba a fayyace kuɗin ba
22:00 - Tom McIntyre [Portsmouth - Charlton] aro
22:00 - Ben Perry [Nottingham Forest - Northampton] aro
21:50 - Clement Rodrigues [SC Bastia - Barnsley] aro
21:40 - Jaydon Banel [Ajax - Burnley] ba a fayyace kuɗin ba
21:30 - Tayo Adaramola [Crystal Palace - Bradford] aro
21:30 - Tammer Bany [Randers - West Brom] ba a fayyace kuɗin ba
21:30 - Owen Dale [Oxford - Wigan] aro
21:30 - Kyreece Lisbie [Brentford - Colchester] ba a fayyace kuɗin ba
21:30 - Lee Myung-jae [Unattached - Birmingham]
21:30 - Will Norris [Portsmouth - Wycombe] kwantiragi
21:30 - Andy Smith [Hull - Gillingham] aro
21:15 - Kyle Edwards [Oxford - Stevenage] ba a fayyace kuɗin ba
21:15 - Ben Killip [Barnsley - Portsmouth] ba a fayyace kuɗin ba
20:45 - Harrison Armstrong [Everton - Derby] aro
20:45 - Kane Vincent-Young [Unattached - Colchester]
20:30 - Tawanda Chirewa [Wolves - Huddersfield] aro
20:30 - Randell Williams [Bolton - Leyton Orient] ba a fayyace kuɗin ba
20:00 - Dara Costelloe [Burnley - Northampton] aro
20:00 - Kelechi Iheanacho [Sevilla - Middlesbrough] aro
20:00 - Anthony Scully [Portsmouth - Colchester] aro
20:00 - Ed Turns [Brighton - Exeter] ba a fayyace kuɗin ba
19:30 - Ged Garner [Barrow - Morecambe] aro
19:30 - Lewis O'Brien [Nottingham Forest - Swansea] aro
19:30 - Michael Reindorf [Cardiff - Bristol Rovers] aro
19:30 - Jordan Rhodes [Blackpool - Mansfield] aro
19:00 - Billy Bodin [Burton - Reading] aro
18:30 - Joe Hilton [Blackburn - Bradford] ba a fayyace kuɗin ba
18:30 - Ben Whitfield [Burton - Barrow] aro
18:15 - John Egan [Burnley - Hull] ba a fayyace kuɗin ba
18:10 - Yuri Ribeiro [Braga - Blackburn] ba a fayyace kuɗin ba
18:00 - Joe O'Brien-Whitmarsh [Southampton - Accrington] aro
18:00 - Andrew Oluwabori [Halifax - Exeter] ba a fayyace kuɗin ba
18:00 - Connor Ripley [Port Vale - Swindon] ba a fayyace kuɗin ba
17:30 - Lasse Nordas [Tromso - Luton] ba a fayyace kuɗin ba
17:30 - Caylan Vickers [Brighton - Mansfield] aro
17:00 - Vadaine Oliver [Bradford - Shrewsbury] aro
17:00 - Travis Patterson [Aston Villa - MK Dons] aro
16:30 - Tommy Backwell [Bristol City - Cheltenham] ba a fayyace kuɗin ba
16:00 - Nathan Bishop [Sunderland - Cambridge] aro
16:00 - Ben Fox [Northampton - Harrogate] ba a fayyace kuɗin ba
16:00 - Darius Lipsiuc [Stoke - Walsall] aro
16:00 - Louie Marsh [Sheffield United - Fleetwood] Loan
15:00 - Maldini Kacurri [Arsenal - Bromley] aro
15:00 - Alfie Chang [Birmingham - Walsall] aro
15:00 - Brad Hills [Norwich - Stockport] aro
15:00 - Ryan Porteous [Watford - Preston] aro
14:00 - Caleb Wiley [Chelsea - Watford] aro
14:00 - Timothee Dieng [Gillingham - Cheltenham] aro
13:30 - Adam Reach [Unattached - Wycombe]
11:15 - Mai Traore [Fredrikstad - Notts County] ba a fayyace kuɗin ba
11:00 - Will Alves [Leicester - Cardiff] aro
11:00 - Ruairi McConville [Brighton - Norwich] ba a fayyace kuɗin ba
10:30 - Romoney Crichlow [Peterborough - Bradford] ba a fayyace kuɗin ba
10:30 - Samuel Iling-Junior [Aston Villa - Middlesbrough] aro
10:00 - Marcus Edwards [Sporting CP - Burnley] aro
10:00 - Sil Swinkels [Aston Villa - Bristol Rovers] aro
09:30 - Alex Gilbert [Middlesbrough - Charlton] aro
09:00 - Benicio Baker-Boaitey [Brighton - Millwall] ba a fayyace kuɗin ba
Ranar 2 ga watan Fabrairu
Premier League
Kevin Danso [Lens - Tottenham] aro daga baya za a iya sayensa
Patrick Dorgu [Lecce - Manchester United] £25m
Marcus Rashford [Manchester United - Aston Villa] aro
Valentin Barco [Brighton - Strasbourg] aro
Cesare Casadei [Chelsea - Torino] £12.5m
Ranar 1 ga watan Fabrairu
English Football League
Ibrahim Cissoko [Toulouse - Sheffield Wednesday] aro
Sondre Langas [Viking - Derby] ba a fayyace kuɗin ba
Wilson Isidor [Zenit St Petersburg - Sunderland] ba a fayyace kuɗin ba