Yadda ake haɗa shinkafa mai nikakken nama da salad ɗin tuffa
Yadda ake haɗa shinkafa mai nikakken nama da salad ɗin tuffa
An wallafa
A yau cikin shirin Girke-girken Ramadan 2024, Hannatu AbdulMalik wadda aka fi sani da this_ray_of_of_sunshine, ta nuna mana yadda ake haɗa shinkafa mai nikakken nama da salad ɗin tuffa.