Ku San Malamanku tare da Farfesa Mansur Isa Yelwa

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Ku San Malamanku tare da Farfesa Mansur Isa Yelwa
An wallafa

Wannan mako a cikin shirin Ku San Malamanku mun kawo muku tattaunawa da farfesa Mansur Isa Yelwa, ɗan asalin jihar Bauchi, wanda kuma malami ne a Jami'ar Bayero da ke Kano.

Malamin ya yi karatunsa ne a Najeriya da Saudiyya, inda ya halarci Jami'ar Musulunci da ke birnin Madina da kuma wata jami'ar a ƙasar Malaysia.