Yadda Elizabeth II ta zama sarauniyar Ingila

Bayanan bidiyo, Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon
Yadda Elizabeth II ta zama sarauniyar Ingila
An wallafa

Sarauniyar Ingila Elizabeth ta II, basarakiyar da ta fi dadewa a kan karagar mulkin Birtaniya, ta rasu a Balmoral tana da shekaru 96.

Ta rasu ne bayan ta shafe shekaru 70 a kan mulki.Iyalanta sun taru a fadarta da ke Scotland bayan an rika nuna damuwa game da yanayin koshin lafiyarta ranar Alhamis.

Sarauniyar Ingila ta hau kan mulki ne a 1952 kuma ta ga sauye-sauye da dama.