Jawabin Sarki Charles na farko a gaban majalisun dokokin Birtaniya

Bayanan bidiyo, Jawabin Sarki Charles III na farko a gaban majalisun dokokin Birtaniya
Jawabin Sarki Charles na farko a gaban majalisun dokokin Birtaniya
An wallafa

Sarki Charles na III ya yi jawabi a gaban Majalisar Dokokin kasar a karon farko a matsayinsa na sarki a dakin taro na Westminster.

Shugabannin majalisun wakilai da na dattawa sun yi ta jawabai na ta'aziyyar Sarauniya.