Daga Bakin Mai Ita tare da Yahanasu Sani

Daga Bakin Mai Ita tare da Yahanasu Sani
An wallafa

Shirin Daga Bakin Mai Ita na wannan makon ya tattauna da Yahanasu Sani, daɗaɗɗiyar 'yar fim din Hausa.

A wannan kashi na 119, Yahanasu ta ba da tarihin rayuwarta da kuma gwagwarmayar da ta shafe shekaru tana yi a sana'ar fim ɗin Hausa, wadda ake kira da Kannywood.