Girke-girken Ramadan: Yadda ake yin gasasshen burodi da shayi

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Girke-girken Ramadan: Yadda ake yin gasasshen burodi da shayi
An wallafa

A cikin jerin girke-girkenmu na watan Ramadan, Maryam Auwal ta nuna mana yadda ake yin gasasshen burodi da shayi.