Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Tahir I. Fagge
...Daga Bakin Mai Ita tare da Tahir I. Fagge
An wallafa
Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan harkar fim din Hausa na Kannywood kan abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 114, mun tattauna da tauraron fina-finan Hausa, Tahir I Fagge, inda ya amsa tambayoyi da dama da suka shafi rayuwarsa.
Musamman batu na baya-bayan nan a kan komawarsa wasa Gidan Gala da ake ta yi a shafukan intanet.