Ku San Malamanku tare da Sheikh Muntasir Umar

Ku San Malamanku tare da Sheikh Muntasir Umar
An wallafa

A wannan mako cikin shirin Ku San Malamanku mun kawo muku tattaunawa da Sheikh Muntasir Umar, wanda aka haifa a unguwar Fagge da ke cikin birnin Kano.