Girke-girken Ramadan: Yadda ake yin abincin Jamusawa mai suna Frikadellen
Girke-girken Ramadan: Yadda ake yin abincin Jamusawa mai suna Frikadellen
An wallafa
A filinmu na girke-girken Ramadan na yau, Abis Fulani zai nuna muku yadda ake yin wani abincin Jamusawa mai suna Frikadellen, ko danwaken naman da aka nika da burodi da kwai.