Yadda aka kai hari aka harbi tsohon firaministan Pakistan Imran Khan

Bayanan bidiyo, Yadda aka kai hari aka harbi tsohon firaministan Pakistan Imran Khan
Yadda aka kai hari aka harbi tsohon firaministan Pakistan Imran Khan
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Tsohon firaministan Pakistan Imran Khan ya sha da ƙyar bayan wani hari da aka kai wa ayarin motocinsa a llokacin da yake halartar wani maci a birnin Wazirabad da ke gabashin ƙasar.

Ya ji rauni a ƙafa bayan da aka harbe shi a ƙafa kuma hakan ya harzuƙa magoya bayansa.

A yanzu dai yana samun sauƙi bayan ba shi kulawa a asibiti.