Yadda ake miyar kaji ta Sweet and Sour sauce da shinkafa

Yadda ake miyar kaji ta Sweet and Sour sauce da shinkafa
An wallafa

Wannan shiri ne da BBC Hausa take kawo muku tsawon watan azumin Ramadan, don bai wa mutane damar gwangwaje basirarsu ta girki.

A wannan bidiyo, za ku ga yadda ake girka miyar kaji ta sweet and sour sauce da shinkafa tare da Hadiza Ango wadda aka fi sani da Chefamors.