Daga Bakin Mai Ita tare da Jagwa na Izzar So
Daga Bakin Mai Ita tare da Jagwa na Izzar So
An wallafa
Filin Daga Bakin Mai Ita na wannan makon ya tattauna da tauraron fim Ibrahim Usha, wanda aka sani da sunaye kamar Jagwa da Ɗan-Kwalta.
Ibrahim matashi ne da ya fito a fina-finan Labarina da Izzar So da A Duniya.




