Daga Bakin Mai Ita tare da Mudassir Kassim

Bayanan bidiyo, Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita tare da Mudassir Kassim
An wallafa

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 109, mun tattauna da fitaccen mawaki a masana'antar Kannywood Mudassir Kassim.

Ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da sana'arsa.