Shagon Audun Tunga ya buge Autan dan Bunza

An wallafa

Shagon Audun Tunga Guramada ya doke Autan dan Bunza daga Arewa a turmi na uku a Marabar 'Nyanya ranar Lahadi a damben naira 100,000.