Shagon Audun Tunga ya buge Autan dan Bunza

Bayanan bidiyo, Shagon Audun Tunga ya buge Autan dan Bunza
An wallafa

Shagon Audun Tunga Guramada ya doke Autan dan Bunza daga Arewa a turmi na uku a Marabar 'Nyanya ranar Lahadi a damben naira 100,000.