Wasu cefanen da ake yi a Premier League kawo yanzu

An wallafa

Za a buge kofar kasuwar saye da sayar da 'yan kwallo a Premier League daga ranar 10 ga watan Yunin 2022.

Sai kuma a ranar 1 ga watan Satumba za a rufe kasuwar cinikayya a babbar gasar tamaula ta Ingila, don tunkarar kakar nan.

Tuni wasu kungiyoyin da za su fafata a kakar 2022/23 suka sanar da cefanen da suke yi da wadanda suka bar kungiyar.

Jerin cinikayyar da aka yi a Premier League kawo yanzu:

Kungiyar Arsenal

Wanda ya bar kungiyar: Dinos Mavropanos (Stuttgart)

Kungiyar Aston Villa

Wadanda ta dauka: Philippe Coutinho (Barcelona) Boubacar Kamara (Marseille) da kuma Diego Carlos (Sevilla)

Wanda ya bar kungiyar: Indiana Vassilev (Inter Miami)

Kungiyar Brentford

Wanda ya bar kungiyar: Ben Hockenhull (Tranmere Rovers)

Kungiyar Brighton & Hove Albion

Wanda ya bar kungiyar: Jayson Molumby (West Brom)

Kungiyar Crystal Palace

Wanda ya bar kungiyar; Martin Kelly

Kungiyar Leeds United

Wanda ta dauka: Brenden Aaronson (Red Bull Salzburg)

Kungiyar Liverpool

Wanda ta dauka: Fabio Carvalho (Fulham)

Kungiyar Manchester City

Wanda ta dauka: Erling Haaland (Borussia Dortmund)

Kungiyar Manchester United

Wanda ya bar kungiyar: Edinson Cavani

Kungiyar Newcastle United

Wanda ta dauka: Alex Murphy (Galway United)

Wanda ya bar kungiyar: Oisin McEntee (Walsall)

Kungiyar Southampton

Wanda ya bar kungiyar: Harry Lewis (Bradford City)

Kungiyar West Ham United

Wadanda suka bar kungiyar: Ryan Fredericks, David Martin, Mark Noble, Andriy Yarmolenko

Kungiyar Wolverhampton Wanderers

Wanda ya bar kungiyar: John Ruddy Details