Wace kungiya ce za ta lashe Champions League tsakanin Liverpool da Madrid?

Bayanan bidiyo, Wace kungiya ce za ta lashe Champions League tsakanin Liverpool da Madrid?
An wallafa

Wace kungiya ce za ta lashe Champions League tsakanin Liverpool da Madrid?

Mun gayyoto wasu magoya bayan ƙungiyoyin biyu don su bayyana dalilan da suka ganin wacce suke goyon baya ce za ta yi nasara.