Mai Takwasara ya buge Bahagon Mancha a damben Abuja

Bayanan bidiyo, Mai Takwasara ya buge Bahagon Mancha a Abuja
An wallafa

Mai Takwasara ya buge Bahagon Mancha a turmin farko a damben naira 150,000 da suka fafata ranar Lahadi a Abuja, Najeriya.

A cikin watan nan Bahagon Mancha daga Jamus ya doke Mai Takwasara Guramada a jihar n Najeriya.

Wasu wasannin da aka buga a safiyar Lahadin da ba kisa:

  • Shagon Autan Faya daga Kudu da Shagon Shagon Mai Takwasara Guramada
  • Shagon Shaf-Shaf Guramada da Dan Aliyu daga Arewa
  • Shagon Ali Kanin Bello daga Jamus da Biyun Sama'ila daga Kudu
  • Dogon Dan Jamilu daga Jamus da Bahagon Sisco daga Kudu

Sai wasan da Shagon Bahagon Sanin Kurna ya buge Shagon Bahagon Fandam