Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Damben Autan dan Bunza da Na dada a Abuja, Najeriya
An wallafa
An dambata a wasanni da yawa a safiyar Lahadi a gidan wasa da ke DeiDei a Abuja, Najeriya.
Karawar da aka yi kisa:
- Bahagon Jamilu ya buge Garkuwan Ebola
- Dogon Autan Dan Bunza ya kashe Bahagon Bahagon Mai Maciji
- Shagon Aya ya yi nasara a kan Bahagon Ali Kamsila
- Dogon Bahagon Sisco ya buge Teacher
- Taufik Dogon Ebola ya doke Garkuwan Ali Kanin Bello
Damben da bai yi kisa ba:
- Dan dabar Autan dan Bunza da Bahagon Bahagon Mai Maciji
- Shagon Mustapha da Autan Bala
- Dan Yalo Autan Sikido da Bahagon Alin Tarara
- Maye da Garkuwan Musan Kaduna
- Shagon Garba dan Malumfashi da Shagon Autan Faya