Damben Autan dan Bunza da Na dada a Abuja, Najeriya

Bayanan bidiyo, Damben Autan dan Bunza da Na dada a Abuja, Najeriya
An wallafa

An dambata a wasanni da yawa a safiyar Lahadi a gidan wasa da ke DeiDei a Abuja, Najeriya.

Karawar da aka yi kisa:

  • Bahagon Jamilu ya buge Garkuwan Ebola
  • Dogon Autan Dan Bunza ya kashe Bahagon Bahagon Mai Maciji
  • Shagon Aya ya yi nasara a kan Bahagon Ali Kamsila
  • Dogon Bahagon Sisco ya buge Teacher
  • Taufik Dogon Ebola ya doke Garkuwan Ali Kanin Bello

Damben da bai yi kisa ba:

  • Dan dabar Autan dan Bunza da Bahagon Bahagon Mai Maciji
  • Shagon Mustapha da Autan Bala
  • Dan Yalo Autan Sikido da Bahagon Alin Tarara
  • Maye da Garkuwan Musan Kaduna
  • Shagon Garba dan Malumfashi da Shagon Autan Faya