Kun san uwar shahidan kasar Sudan?

Bayanan bidiyo, Kun shan uwar shahidan Sudan?
An wallafa

Ku kalli wannan bidiyo ku saurari yadda mahaifiyar wani matashi ta ji lokacin da aka kashe danta a zanga-zanga.