Bidiyon Ku San Malamanku tare da Malam Modibbo Tukur
An wallafa
Danna hoton sama ku kalli bidiyo:
Shirin Ku San Malamanku na wannan makon ya tattauna da Malam Muhammad Modibbo Tukur mazaunin garin Gombe da ke arewa maso gabashin Najeriya.