Gane Mani Hanya: Hira da Abdullahi Adamu sabon shugaban APC
An wallafa
Latsa hoton sama ku saurari shirin:
Shirin Gane Mani Hanya na wannan makon ya yi tattaunawa ta musamman da Sanata Abdullahi Adamu, wanda aka zaɓa a matsayin sabon shugaban jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.