Shirin Lafiya Zinariya; tattaunawa kan matukar gajiya da galabaita ga mata

Bayanan sautiShirin Lafiya Zinariya; tattaunawa kan matukar gajiya da galabaita ga mata
An wallafa

Ayyukan da mata ke yi wadanda suka hada da hidimar gida, aikin ofis, kasuwanci da dai sauransu, kan galabaitar da su a wasu lokutan.

Wannan shi ne batun da shirin Lafiya Zinariya ya duba a wannan makon.