Hikayata 2021: Labarin 'Bakin-Haure'

Bayanan sautiLabarin 'Bakin Haure'
An wallafa

Latsa hoton da ke sama domin sauraren labarin:

A ci gaba da kawo maku labarai 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, wannan makon muna tafe da labarin ‘Baƙin-Haure’ na Bahijja Muhammad Umar, Unguwar Kuntau, Link B, Karamar Hukumar Gwale, jihar Kano Najeriya.

Fauziyya Kabir Tukur ta karanta labarin: