Shirin Lafiya Lafiya Zinariya kan nau'o'in ciwon amosanin kashi da alamominsu

Bayanan sautiShirin Lafiya Lafiya Zinariya kan nau'o'in ciwon amosanin kashi da alamominsu
An wallafa

Shirin Lafiya Zinariya na wannan mako ya yiduba ne kan nau'o'in ciwon amosanin kashi da alamominsu.