Amsoshin Takardunku: Yadda ake buga takardun kuɗi da tarihin Kamala Harris

Bayanan sautiAmsoshin Takardunku: Yadda ake buga takardun kuɗi da tarihin Kamala Harris
An wallafa

Latsa hoton sama ku saurari Shirin Amsoshin Takardunku:

Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi kan yadda ake buga takardun kuɗi da kuma tarihin Kamala Harris, Mataimakiyar Shugaban Amurka.