Taba Kidi Taba Karatu 23/10/2021

Bayanan sautiTaba Kidi Taba Karatu 23/10/2021
An wallafa

Latsa hoton sama don sauraren shirin

Shirin Taba Kidi Taba Karatu tare da Ahmad Abdullahi Abba, wanda ya tattauna da AbdusSalam Ibrahim Ahmed jagoran shirin ci rani a Nijar