Abin da Kwankwaso ya ce kan rikicin APC a Kano
An wallafa
Latsa hoton sama don sauraren shirin
A filinmu na Gane Mani Hanya na wannan makon, wakilinmu na Kano, Khalifa Shehu Dokaji ya tattauna da tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, inda suka tattauna kan batutuwa da dama ciki har da batun siyarsa karba-karba da kuma alakarsa da tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau.
Amma Sanata Kwankwason ya soma ne da bayyana ra'ayinsa kan zaben 'yar tinke na jam'iyyun siyasa.