Ra'ayi Riga: Yadda matakin aika sakamakon zaɓe ta intanet ke jawo cecekuce a Najeriya

Bayanan sautiRa'ayi Riga: Yadda matakin aika sakamakon zaɓe ta intanet ke jawo cecekuce a Najeriya
An wallafa

Latsa hoton sama ku saurari Shirin Ra'ayi Riga

Shirin Ra'ayi Riga na wannan makon ya tafka muhawara ne kan amincewar da Majalisar Dattijan Najeriya ta yi cewa hukumar zaɓe (INEC) za ta iya aikawa da sakamakon zaɓe ta intanet.