NEDC: Ayyukan da hukumar inganta yankin arewa maso gabashin Najeriya ke gudanarwa

Bayanan sautiAyyukan da hukumar inganta yankin arewa maso gabashin Najeriya ke gudanarwa
An wallafa

Latsa hoton sama ku saurari shirin Gane Mani Hanya

Shirin Gane Mani Hanya na wannan makon ya duba ayyukan da hukumar inganta yankin arewa maso gabashin Najeriya ke gudanarwa.

Haruna Shehu Tangaza ya zanta da shugaban hukumar, Muhammad J. Alkali, domin jin irin ayukkan da suka yi kawo yanzu da kuma martaninsu ga zarge-zargen cewa ba sa aiki.