Lafiya Zinariya: Abin da ya kamata ku sani kan cutar sanyi ta Pneumonia
An wallafa
Latsa hoton sama kus saurari Shirin Lafiya Zinariya
Shirin Lafiya Zinariya na wannan makon ya tattauna game da cutar sanyi ta Pneumonia wadda ake ɗauka daga mutum zuwa mutum.
Habiba Adamu ce ta gabatar da shirin.