Gane Mani Hanya: Jayayya tsakanin kudu da arewa kan mulkin 2023 ba ta da amfani - Bagudu

Bayanan sautiJayayya tsakanin kudu da arewa kan mulkin 2023 ba ta da amfani - Gwamna Bagudu
An wallafa

Latsa hoton sama ku saurari Shirin Gane Mani Hanya da Gwamnan Kebbi Atiku Bagudu

Shirin Gane Mani Hanya na wannan makon ya yi hira ta musamman da Gwamna Atiku Bagudu na Jihar Kebbi.

Cikin hirar da Haruna Ibrahim Kakangi ya yi da shi, gwamnan ya tattauna kan abubuwa da dama da suka haɗa da siyasar 2023 da kuma makomar siyasarsa.