Amsoshin Takardunku: Cutar korona nau'in Delta da Jam'iyyar Kwaminisanci ta China
An wallafa
Ku latsa lasifikar da ke sama don sauraron shirin:
A wannan makon, an amsa tambayoyi ne kan cutar korona nau'in Delta da Jam'iyyar Kwaminisanci ta China.
Raliya Zubairu ce ta gabatar da shirin.