TKTK: Al'adar ci rani a wajen 'yan Jamhuriyyar Nijar
An wallafa
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Wannan shi ne kashi na biyu cikin jerin rahotannin da BBC ke kawo muku kan 'yan ci ranin Jamhuriyyar Nijar a asashen duniya.
Kuna iya sauraron kashi na farko na shirin a nan: Yadda Adarawan jamhuriyar Nijar su ka mayar da ci-rani al'ada