Hikayata 2020: Saurari labarin 'Bayan Wuya'
An wallafa
Ku latsa lasifikar da ke sama don sauraron labarin:
A ci gaba da kawo maku labarai goma sha biyu da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, a yau za mu kawo maku labarin ‘Bayan Wuya’ na Hauwa’u Muhammad.
Fauziyya Kabir Tukur ce ta karanta shi.