Shirin Lafiya Zinariya kan Mace mai karamin kugu kan gamu da tangarda a wajen haihuwa

Bayanan sautiShirin Lafiya Zinariya kan Mace mai karamin kugu kan gamu da tangarda a wajen haihuwa
An wallafa

Masana a fannin kiwon lafiya sun bayyana cewa, samun tangarda a yayin nakuda na daga cikin muhimman dalilan da ke janyo mutuwar mata masu juna biyu a fadin duniya.