Hikayata 2020: Karatun labarin 'Wata Duniyar'

Bayanan sautiKaratun labarin 'Wata Duniyar' na Hikayata 2020
An wallafa

Latsa hoton sama ku saurari labarin 'Wata Duniyar' na Hikayata 2020

A ci gaba da kawo maku karatun labarai guda 12 da alkalan gasar Hikayata suka ce sun cancanci yabo, a yau muna tafe da labarin 'Wata Duniyar'.

Fatima Amir Adam da Aisha Amir Adam ne suka rubuta labarin.

Marubutan 'yan unguwar Dawakin Dakata ne a Karamar Hukumar Nasarawa ta Jihar Kano.

Fauziyya Kabir Tukur ce ta karanta. A sha sauraro lafiya!